Uba ya dandake mutumin da yawa 'yarshi fyade
Wani mutumi dan kasar Afirka ta kudu ya yi ma wani malamin addinin kirista mai suna Mase Malgas mai shekaru 66 dandaka bayan ya yi ma diyarsa fyade, wanda haka yayi sanadiyyar mutuwar Mista Malgas, kamar yadda jaridar Daily Mail ta ruwaito.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2Q4PNnW via https://ift.tt/2whmJRK